An rawaito daga Mu'a -Allah ya yarda da shi- ya ce: Maon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Dan Adam bai taba aikata wani aiki ba wanda ai tserar da shi daga Azabar Allah Kamar Ambaton Allah" Ingantacce ne ta wani bangaren - Ibnu Abi Hatim ya rawaito shi - Al-Tabrani Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Malik Ya Rawaito shi