Share as Image
Share as Text
Add Explanation
Remove Explanation
An rawaito daga Asma'a Bnt Abubakar Al-Siddeq -Allah ya yarda da su- ta ce Manzon Allah -Amincin Allah su tabbata a gae shi- ya ce da ni:
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
Wanda ya jiɓinci wani abu daga waɗannan 'ya'ya matan, sai ya kyautata musu, zasu zama kariya gare shi daga wuta
Dinaren da ka ciyar da shi a cikin tafarkin Allah, da dinaren da ka ciyar da shi a 'yanta wuyaye (‘yanta baiwa), da dinaren da ka yi sadaka da shi ga miskini, da dinaren da ka ciyar da shi ga iyalan ka; to mafi girman su a lada shi ne wanda...
Ayyuka shida ne, mutane kuma hudu ne, akwai tabbatattu biyu.
Da tamka da tamka, da kyakkyawa da tamkarta goma, da kyakkyawa da dari bakwai
Ku ci, ku sha, ku ba da sadaka, kuma ku sanya, ba tare da tunani ba, kuma babu almubazzaranc