Daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita ta ce: "Lalai cewa yana sauka ga Manzon SAW a safiya mai tsananin Sanyi, sannan goshinsa ya riqa tsatsafar da gumi" Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi