Daga Aisha da Ibn Abbas -Allah ya yarda da su-: "Lallai cewa Manzon Allah SAW ya zauna a Makkah Shekara goma Al-qur'ani ya na Sauka a gare shi, a Madina kuma Shekara goma" Ingantacce ne - Buhari ne ya rawaito shi