Daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- ta ce: "An karvi ran Manzon Allah SAW kansa yana tsakanin Wuyana da Qirjina, yayin da ransa ya futa, ban tava jin wani qanshi kamar wannan" Ingantacce ne - Ahmad ne ya rawaito shi