An rawaito daga Abdullahi Bn Amr bn Al-ass -Allah ya yarda da su daga Annabi: ""Mahayi shi Kadai Shaidan ne, Mahaya Biyu kuma Shadanu biyu ne, Guda uku kuma Karafka" Hasan ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Malik Ya Rawaito shi