Daga Sahl n Sa'ad Al-Sa'idi -Allah ya yarda da shi- Manzon Allah SAW ya ce: "Da ace Duniya tana da kimar Fuffuken Saura, da Kafiri bai sha Ruwa Makwarwa daya ba a cikinta" Ingantacce ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi