An rawaito daga Zaid Bn Sabit -Allah ya yarda da shi- "Lallai cewa Annabi yayi rangwame ga mai Ariyya: ya siyar da ita kafin ta bushe" a wata riwayar ta Muslim: "Zai sauketa Dabino, da zasu ci Danyan Dabino
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi