An rawaito daga Abu Huraira: Allah ya yarda da shi: "Cewa Manzon Allah yayi sauki cikin cinikin Al-araya, cikin Buhu biyar ko kasa da buhu biyar" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi