Daga A’isha - Allah ya yarda da ita - ta ce: Manzon Allah -SAW- ya yi umarni da a gina masallatai a cikin gidaje, kuma a tsaftace su, a kuma sanya musu turare" Ingantacce ne - Abu Daud Ya Rawaito shi