Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- yace:"Annabi -tsira da amincin Allah- ya hana Mutum yayi Sallah yanariqe da Qugunsa". Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi