An karvo daga Abu huraira -Allah ya yarda da shi- Zuwa ga Manzon Allah: "Ida Quda ya faxa cikin abun shan xayanku to ya dulmuya shi sannan sai ya cire shi; saboda a cikin xayan fuka fukansa akwai cuta a xayan kuma Maganinta" Ingantacce ne - Buhari ne ya rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi