An rawaito daga Amr Bn Al-As -Allah ya yarda da shi- cewa Manzon Allah ya ce:"Ka Sadar da Azumin mu da azumin Ahlulkitab cin Sahur" Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi