logo
  • Gida
  • Babbar cibiyar rarrabawar arrow

    Babbar cibiyar rarrabawar

    • Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
    • Hadisi da kuma Ilimansa
    • Aqida
    • Fiqihu da Usulunsa
    • Falaloli da Ladabai
    • Da’awa da Hisbah
    • Sirah da Tarihi
  • Dangane da Wannan katafaren Aiki
  • Babbar kofar shiga ta masu bunkasawa
  • kirayemu mail
kirayemu mail
earth Hausa arrow

choose_language

share_hadeeth

available_translations:

  1. Gida
  2. Da’awa da Hisbah
  3. Kira zuwa ga Allah
  4. Falalar musulunci da kyawawan koyarwarsa
  5. Hadith
Daga Abdullahi Dan Abbas -Allah ya yarda da su- yace: "An umarci mutane dasu yi dawafi ga dakin Allah a karshe,sai dai anyi sauki ga mace mai haila". Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • português
  • Français
  • Русский
  • choose_language

    • اردو
    • বাংলা
    • bosanski
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • ئۇيغۇرچە
    • Kurdî
explain-icon

Bayani

Dakin Ka'aba yana da daraja da daukaka,kuma shi wata alama ce ta bautar Allah da kankan da kai da tsoron Allah,kuma yana da kwarjini a zukatan mutane,rayuka sun damfaru da shi,suna son shi.Don haka Annabi ya umarci mahajjaci daya sanya dawafi ga dakin Allah abu na karshe,ya zama ban kwana,sai dai anyi sauki ga mace mai haila don gudun kar ta bata masallacin.wannan kuma ya shafi Hajji ne kawai banda Umra.Duba littafin Taisiril Allam,Tanbihul Afham,Ta'asisil Ahkam.

explain-icon

kashe kashe

  1. Gida
  2. Da’awa da Hisbah
  3. Kira zuwa ga Allah
  4. Falalar musulunci da kyawawan koyarwarsa
  5. Hadith
  1. Gida
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. Hajji da Umra
  5. Sifar yanda ake Aikin Hajji
  6. Hadith
explain-icon

Kari

  • Ganin cewa kare na zaune a cikin kududdufi, kuma kusan kishirwa ta kashe shi, lokacin da wata karuwa ta ganta a matsayin karuwa ga Banu Isra'ila, don haka ta firgita da shi.
  • Ya Manzon Allah, me mutane suke so su yi ba tare da Umrah ba, kuma kai ba shekarunka ba ne? Kuma ya ce, "Na yanke kai na, kuma na kwaikwayi kyautata, don haka ban dace ba har sai na kasance mai kwazo
  • Idan bawa yayi rashin lafiya ko yayi tafiya za'a rubuta masa tamkar abinda ya kasance yana aikatawa alhali yana zaman gida kuma lafiyayye
  • Na ga Manzon Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi lokacin da yazo Makka in ya sumbaci Arruknul Aswad -farkon dawafi- yana sauri a zagaye uku.
logo

Katafare kundin Hadisai da aka fassara

Aiki ne da yake nufinsamar da Sharhohi masu sauki da kuma fassarori bayyanannu ga ingantattun Hadisan Annabi

Babbar cibiyar rarrabawar

  • Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
  • Hadisi da kuma Ilimansa
  • Aqida
  • Fiqihu da Usulunsa
  • Falaloli da Ladabai
  • Da’awa da Hisbah
  • Sirah da Tarihi

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo