An rawaito daga Nana Aisha ta ce:"B'a tava bawa Ammar zavin abubuwa biyu sai ya zavi mafi dacewarsu" Ingantacce ne - Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi