Daga Abu Zarrin -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Manzon Allah: "Ni ina ganin abunda bakwa gani, Sama tayi kuka kuma ya dace da tayi kukan, babu bugeren da zai ishi Yastu huxu a cikinta sai akawai Mala'ika ya sanya goshinsa yana Sujada ga Allah Maxaukaki
Hasan ne ta wani Sanadin - Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi