Daga Aliyu Bn Abi Xalib -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Ban tava yin ciwon kai ba ko ciwon Ido tunda Manzon Allah SAW ya shafi fuskata, kuma yayi mun tofi a idona a ranar Khaibar lokacin da ya bani Tuta" Hasan ne - Abu Ya'ala ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi