logo
  • Home
  • Main Categories arrow

    Main Categories

    • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
    • The Hadith and Hadith Sciences
    • The Creed
    • Jurisprudence and Juristic Principles
    • Virtues and Manners
    • Da‘wah and Hisbah
    • Seerah and History
  • About
  • Portal of Developers
  • Contact Us mail
Contact Us mail
earth English arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Home
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Usul Al-fiqhu
  4. MANUFOFIN SHARI'A
  5. Haqqin Shugaba kan Talakawa
  6. Hadith
Daga ABu Barah: -Naji Manzon Allah yana cewa: "Duk wanda ya wulakanta Shugaba to Allah sai ya Wulakanta shi" Hasan ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • português
  • Français
  • اردو
  • Choose Language

    • বাংলা
    • bosanski
    • සිංහල
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • Kurdî
explain-icon

Explanation

Cikin wannan Hadisin akwai Haramcin wulakanta Umarnin Shugaba; saboda abunda yake hade da shi na Narko mai tsanani game da Kaskantar da shi a Duniya da Lahira, kuma sakamako yana daga cikin irin aikin da Mutum yayi

explain-icon

Categories

  1. Home
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Usul Al-fiqhu
  4. MANUFOFIN SHARI'A
  5. Haqqin Shugaba kan Talakawa
  6. Hadith
explain-icon

More ...

  • Wanene daga cikinku ya yi amfani da shi don aiki, kuma mun kasance muna nannade a dinka, da abin da ke sama da shi, zaren da zai zo da shi ranar tashin kiyama
  • Kuji kuma Kub,i koda kuwa kuwa Bawa Bahabashe aka Shugabantar muku, Kai kace kansa gudaddajin Zabibi ne
  • Mafiyan Shuwagabanninku su ne wadan da kuke son su kuma suma suke sonku, kuke sadawa da su kuma suma suke saduwa, Mafi Sharrin Suwagabannninku su ne wadanda kuke kinsu suke kinku, kuke La'antarsu suma suna la'antarku
  • Mu muna shiga ga Shugabanninmu sau Mu gaya musu Sacanin abunda Muke faca idan muka futo daga Wurinsu, sai ya ce: Mu muna qirga wannan cikin Munafunci a lokacin Manzon Allah SAW
logo

Encyclopedia of Translated Prophetic Hadiths

This project aims to provide simplified explanations and clear translation of the authentic Prophetic hadiths.

Main Categories

  • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
  • The Hadith and Hadith Sciences
  • The Creed
  • Jurisprudence and Juristic Principles
  • Virtues and Manners
  • Da‘wah and Hisbah
  • Seerah and History

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo