Ankarvo daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- cewa manzon ALlah SAW ya ce: "Wallahi Kwarin bakar cikin Al-janna yafi Alkairi daga abunda rana ta futo mata ko ta faxar Mata (Wato Duniya)" Ingantacce ne - Buhari ne ya rawaito shi