Daga Jabir Allah ya yarda da su ya ce: Sa'ad ya zo sai Manzon Allah SAW ya ce: Wannan Kawu na ne kowane Mutum ya nuna mun kawunsa" Ingantacce ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi