An karbo daga Abdullahi Bn Mas'ud-Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- ya ce: "Lallai cewa mafi cancantar Mutane da ni a Ranar alkiyama mafi yawansu Salati a gare ni" Ingantacce ne - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi