-
-
An rawaito daga Anas -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Haddin Dan Dabo Sare wuya"
Ingantacce ne - Abu Daud Ya Rawaito shi
-
Cewa Lallai Annabi ya Kasance yana Tasbihi akan abin hawansa, kuma ko ina ya sanya fuskarsa, yana nuni da kansa, kuma haka ma Dan Umar yake yi
-
Manzon Allah ya kasance idan yayi tafiya yana neman tsarin Allah daga Wahalar Tafiya, da Mummunar Dawowa, da tabarbarewar Yanayi, da kuma Addu'ar wanda aka Zalunta, da kuma Mummunan gani a cikin Ahali da Dukiya"
-
"Idan kukai tafiya a cikin Yalwa, to ku bawa Rakuma hakkinsu na Kasa, kuma idan kukai Tafiya cikin Fari kuyi Saurin Tafiya, kuyi gaggawar wanketa"
-
Mun tafi mu taro Annabi SAW tare da Yara a Thaniyat Al-Wadaa