Share as Image
Share as Text
Add Explanation
Remove Explanation
"Mutane Uku ba zasu shiga Al-janna ba: Mashayin giya da mai yanke Zumunci, da Mai Gasgata Masu Sihiri"
Ingantacce ne ta wani bangaren - Ibnu Hibban ne ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi
Shin kuna cutar ganin rana da tsakar rana, ba cikin gajimare ba? Suka ce: A'a. Ya ce: Shin kuna shan wahala wurin ganin wata a daren cikakken wata, ba cikin gajimare ba?
Wuta da Aljanna sunyi Jayayya, sai wuta ta ce: an zaveni saboda masu girman kai, da Masu jiji da Kai, kuma Aljanna ta ce: Ni kuma babu mai shiga ta sai raunanan Mutane da waxanda ba komai ba, da wacanda idonsu bai buxe da Duniya ba
Wannan wani dutsene da aka jefa shi cikin wuta tun shekara saba'in, shi (dutsan) yana faɗawa cikin wuta a yanzu, har sai da ya kai karshanta
Al-janna da wuta sun kai kara, sai Aljanna ta ce: Raunana ne da miskinai zasu shige ni, Sai wuta ta ce: Ni kuma Jabberan Mutane da Masu girman kai ne za su shige ni, sai ya ce da Wuta: ke Azaba ta ce, kuma ina yin Ukuba da ke ga wanda na so...