Share as Image
Share as Text
Add Explanation
Remove Explanation
An Rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi ya: Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Tsakanin Mafitar Rana da Mafaxarta akwai Al-qiblai"
Ingantacce ne - Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Malik Ya Rawaito shi
Ananbi tsira da amincin Allah ya yi dare bai fito sallar Issha'i ba, sai Umar ya fito yace: salla ya Manzon Allah mata da yara sun yi bacci, sai Manzo ya fito kansa yana digar da ruwa yana cewa: ba don kar in takurawa al'ummata ba, da na um...
Lokacin yin sallar Zuhur idan rana ta wuce inuwar mutum in dai bai halarci Asuba ba, lokacin Asuba sai dai idan rana ta juye rawaya, lokacin sallar Magrib sai dai idan magariba ta yi sanyi, lokacin sallar magariba zuwa tsakar dare, da kuma ...
Idan aka kawo abincin dare, to kufara da shi kafin ku idar da faduwar rana, kuma kada ku yi sauri daga abincin dare
Munkasance tare da Manzon Allah SAW a wata tafiya a cikin dare mai duhu, bamu san ina ne Al-qibla ba, saboda haka sai kowane Mutum yayi Sallah zuwa gabansa, yayin da Muka wayi gari sai mu ka faxi hakan ga Manzon Allah SAW sai aka saukar da ...