Daga Aliyu bn Abi Talib - Allah ya yarda da shi - a cikin isnadi yana cewa: “Ya isa ga jam’i, idan sun wuce, dayansu ya yi sallama, kuma ya isa ga jama’ar ta juya dayansu”. Hasan ne - Abu Daud Ya Rawaito shi