Daga Anas Dan Malik - Allah ya yarda da shi - ya ce Manon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi Ya 'yanta Safiyya, kuma ya sanya Yancinta shi ne Sadakint" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi