An rawaito daga Ali Bn Abu Dalib -Allah ya yarda da shi- "Cewa Annabi ya hana Auren Mutu'a a Ranar yakin Khaibara, da kuma cin Naman Jakin gida" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi