An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi daga Annabi SAW ya ce: "An kirawo shi ne da Alkidr saboda ya zauna akan wata Qasa Busashiya fara, sai kawai ta riqa motsi a bayansa ta koma koriya" Ingantacce ne - Buhari ne ya rawaito shi