Share as Image
Share as Text
Add Explanation
Remove Explanation
An rawaito daga Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- ya ce"Ka nemi tsari da Allah daga Wahalar Bala'i, da Fadawa tabewa, da Mummunan Rabo, da Kuma Dariyar Makiya"
Ingantacce ne - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi
Na ce: Ya Manzon Allah ka koyamun wata Addu'a ya ce kace: "Ya Ubangiji ina neman tsarinka daga sharrin jina, da kuma sharrin Ganina, da kuma Sharrin Harshena, da kuma Sharrin Zuciyata, da kuma Sharrin farjina"
Ya Allah ina roƙon Ka dukkan alheri, magaggaucinsa da majinkircinsa, abin da na sani daga gare shi da abin da ban sani ba, kuma ina neman tsarinKa daga dukkan sharri magaggaucinsa da majinkircinsa, abin da na sani daga gare shi da abin da b...
Ya Ubangiji Ka gafarta mini kuskurena da wautata, da wuce gona da irina a cikin dukkan al'amarina, da abinda Kaine Mafi sani da shi daga gareni, ya Allah Ka gafarta mini kurakuraina, da gangancina da jahilcina da kakacina, dukkan hakan daga...
Ya Allah, ka warkar da farin ciki, ya Allah, ka warkar da farin ciki, ya Allah, ka warkar da Sa'adi