Share as Image
Share as Text
Add Explanation
Remove Explanation
"Idan Allah ya so yiwa wasu Mutane Azaba, sai Azabar ta sami wadanda suke cikin su, Sannan sai a tashe su a kan Ayyukansu"
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
Babu wani Mutum, ko kuma babu wani abu Mafi haquri kan cutarwar da Allah yaji daga gare su, lallai su suna cewa yana da Xa, Kuma lallai cewa shi yana basu lafiya kuma yana Azurta su
Ni ne mafi cancantar abin da kuka yi wa bawa na.
Wani Malami daga Malaman Yahudawa yazo wajan Manzan Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi sai yace:Ya Muhammad,hakika mun samu cewa Allah zai sanya Sammai akan yatsa,kuma kassai akan Yatsa,kuma Bishiyu akan Yatsa,kuma Ruwa akan Y...
Kuma mamamkin Kishin Sa'ad ko ? o na rantse da Allah, Allah shi ne mafi kishi dagani, saboda kishin Allah ne ya haramta Alfasha, bayyananniya da Voyayyiya, kuma babu Mutumin da yafi Allah kishi